Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 1:13 - Littafi Mai Tsarki

13 Zarubabel ya haifi Abihudu, Abihudu ya haifi Eliyakim, Eliyakim ya haifi Azuro,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Zerubbabel ya haifi Abiyud, Abiyud ya haifi Eliyakim, Eliyakim ya haifi Azor,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 1:13
3 Iomraidhean Croise  

A rana ta fari ga watan shida a shekara ta biyu ta sarautar sarki Dariyus, Ubangiji ya yi magana da annabi Haggai, cewa ya yi magana da Zarubabel ɗan Sheyaltiyel, mai mulkin Yahuza, da Yoshuwa ɗan Yehozadak, babban firist.


Bayan an ɗebe su zuwa Babila, sai Yekoniya ya haifi Sheyaltiyel, Shayeltiyel ya haifi Zarubabel,


Azuro ya haifi Saduƙu, Saduƙu ya haifi Akimu, Akimu ya haifi Aliyudu,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan