Mattiyu 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Yosiya ya haifi Yekoniya da 'yan'uwansa, wato, a lokacin da aka ɗebe su zuwa Babila. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202011 Yosiya kuma ya haifi Yekoniya da ’yan’uwansa a lokacin da aka kwashe su zuwa bauta a Babilon. Faic an caibideil |