10 Fatar jikinmu ta yi zafi kamar murhu, Saboda tsananin yunwa.
10 Fatar jikinmu ta yi zafi kamar murhu, muna jin zazzaɓi domin yunwa.
Fatata ta takura, ta zama baƙa, Ƙasusuwana suna zogi saboda zafi,
Na zama marar amfani kamar salkar ruwan inabi wanda aka jefar da ita, Duk da haka ban manta da umarnanka ba.
Ya sa naman jikina da fatar jikina su lalace, Ya kuma kakkarya ƙasusuwana.
Yanzu fuskokinsu sun fi kukunniya baƙi, Ba a iya fisshe su a titi ba, Fatar jikinsu ta liƙe wa ƙasusuwansu, Sun bushe kamar itace.