Makoki 4:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gara ma waɗanda takobi ya kashe Da waɗanda yunwa ta kashe, Gama sun rame sarai saboda rashin abinci. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20209 Gara waɗanda aka kashe su da takobi da waɗanda suke mutuwa da yunwa; sun rame domin rashin abinci a gona. Faic an caibideil |