Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Makoki 4:12 - Littafi Mai Tsarki

12 Sarakunan duniya da mazaunanta ba su gaskata, Cewa abokan gaba ko maƙiya Za su iya shiga ƙofofin Urushalima ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Sarakunan duniya ba su gaskata ba, haka ma mutanen duniya, cewa magabta da maƙiya za su iya shiga ƙofofin Urushalima.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Makoki 4:12
5 Iomraidhean Croise  

A shekara ta goma sha tara ta sarautar Nebukadnezzar Sarkin Babila, a rana ta bakwai ga watan biyar, sai Nebuzaradan, mashawarcin sarki, shugaban sojojinsa kuma, ya shiga Urushalima.


Ga shi, ina gāba da ku, ya ku mazaunan kwarin, Ya dutsen da yake a fili,’ in ji Ubangiji. ‘Ku da kuke cewa, wa zai iya gangarowa wurinku, Ko kuwa wa zai shiga wurin zamanku?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan