Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Makoki 3:43 - Littafi Mai Tsarki

43 “Ka yafa fushi, ka runtume mu, Kana karkashe mu ba tausayi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

43 “Ka rufe kanka da fushi, ka fafare mu; ka karkashe mu ba tausayi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Makoki 3:43
12 Iomraidhean Croise  

Duk da haka ka ƙi taimakonmu da namomin jejin nan, Ka bar mu a cikin duhu baƙi ƙirin.


Ka ciyar da mu da hawaye, Ka shayar da mu da babban ƙoƙo na hawaye.


Ka runtume su da hadirinka, Ka razanar da su da iskarka mai ƙarfi.


Ubangiji ya aikata abin da ya yi niyya, Ya cika maganarsa wadda ya faɗa tun dā, Ya hallakar, ba tausayi, Ya sa maƙiyi ya yi murna a kanki, Ya ƙarfafa ƙarfin maƙiyanki.


Yara da tsofaffi suna kwance cikin ƙurar tituna, An kashe 'ya'yana, 'yan mata da samari, da takobi. Ka kashe su a ranar fushinka, ba tausayi.


Da fushi za ka runtume su Har ka hallaka su a duniya, ya Ubangiji!”


Ko da yake ina kira, ina kukan neman taimako, Ya yi watsi da addu'ata.


Ba zan yafe ba, ba kuwa zan ji tausayi ba, amma zan hukunta ku bisa ga ayyukanku sa'ad da kuke tsakiyar aikata ƙazantarku, sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji wanda yake hukunta ku.


Zan yi hukunci mai zafi, ba zan yafe ba, ba kuma zan ji tausayi ba, ko da yake suna kuka da babbar murya a kunnuwana ba zan ji su ba.”


Ni kam, idona ba zai yafe ba, ba kuwa zan ji tausayi ba, amma zan sāka musu bisa ga ayyukansu.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan