Makoki 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 “Na kira masoyana, amma suka yaudare ni, Firistocina da dattawana a cikin birni sun hallaka Saboda neman abincin da za su ci su rayu. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202019 “Na kira abokaina amma sun yashe ni. Firistocina da dattawana sun hallaka a cikin birnin yayinda suke neman abinci don kada su mutu da yunwa. Faic an caibideil |