Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mahukunta 7:6 - Littafi Mai Tsarki

6 Yawan waɗanda suka tanɗi ruwa su ɗari uku ne. Sauran mutane duka kuwa sun durƙusa ne suka sha ruwan.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Mutum ɗari uku sun tanɗi ruwa, dukan sauran kuwa suka durƙusa suka sha ruwan.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mahukunta 7:6
4 Iomraidhean Croise  

Sarkin zai sha ruwan rafin da yake kan hanya, Ya wartsake ya sami ƙarfi. Zai yi tsayawar nasara.


Za ka yi tsammani kowane abu da ka yi daidai ne, amma Ubangiji yana auna manufarka.


Gidiyon ya kai mutanen bakin rafi, Ubangiji kuwa ya ce wa Gidiyon, “Duk wanda ya tanɗi ruwa kamar kare, sai ka ware shi waje ɗaya. Wanda kuma ya durƙusa ya sha ruwa, ka ware shi waje ɗaya.”


Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Gidiyon, “Da mutum ɗari uku ɗin nan da suka tanɗi ruwa zan cece ku. Zan ba da Madayanawa a gare ku, ka sallami sauran, kowa ya koma gidansa.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan