Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mahukunta 18:1 - Littafi Mai Tsarki

1 A kwanakin nan ba sarki a Isra'ila. A wannan lokaci kuwa kabilar Dan suna ta neman yankin ƙasar da za su samu, su zauna. Gama har yanzu ba su sami nasu gādon ƙasa tare da sauran kabilar Isra'ila ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 To, a kwanakin nan Isra’ila ba ta da sarki. A kwanakin kuwa zuriyar Dan tana neman wurinsu na zama, gama ba su riga sun sami gādo tare da kabilan Isra’ila ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mahukunta 18:1
6 Iomraidhean Croise  

Amoriyawa suka matsa wa Danawa, suka angaza su cikin ƙasar tuddai, ba su yarda musu su zauna a filayen ba.


Sa'an nan Mika ya ce, “Yanzu na sani Ubangiji zai sa mini albarka, da yake na sami Balawe ya zamar mini firist.”


A wannan lokaci ba sarki a Isra'ila, kowa yana ta yin yadda ya ga dama.


A lokacin nan ba sarki a Isra'ila. Sai wani Balawen da yake zama a wani lungu na ƙasar tudu ta Ifraimu ya ɗauko wata mace daga Baitalami ta Yahudiya ta zama ƙwarƙwararsa.


A lokacin ba sarki a Isra'ila, sai kowa ya yi ta yin abin da ya ga dama.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan