Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mahukunta 10:1 - Littafi Mai Tsarki

1 Bayan mutuwar Abimelek, sai Tola, ɗan Fuwa, ɗan Dodo, daga kabilar Issaka ya tashi don ya ceci Isra'ilawa. Ya zauna a Shamir, a ƙasar tuddai ta Ifraimu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 Bayan zamanin Abimelek, sai Tola ɗan Fuwa ɗan Dodo daga Issakar ya tashi don yă ceci Isra’ila. Yana zama a Shamir a ƙasar tudu ta Efraim.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mahukunta 10:1
8 Iomraidhean Croise  

'Ya'yan Issaka, maza, su ne Tola, da Fuwa, da Yashub, da Shimron.


Birane na cikin ƙasar tuddai kuwa, su ne Shamir, da Yattir, da Soko,


Ya shugabanci Isra'ilawa shekara ashirin da uku, sa'an nan ya rasu. Aka binne shi a Shamir.


Bayan Yefta, sai Ibzan, mutumin Baitalami ya shugabanci Isra'ilawa.


Sa'an nan Ubangiji ya naɗa musu mahukunta masu ƙarfi da suka cece su daga waɗanda suka washe su.


Da ya isa can sai ya busa ƙaho a ƙasar tudu ta Ifraimu. Jama'ar Isra'ila kuwa suka gangara tare da shi daga ƙasar tudu. Yana kan gaba.


Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, sai Ubangiji ya ta da Otniyel, ɗan Kenaz, ƙanen Kalibu don ya ceci Isra'ilawa.


Haka kuwa Allah ya sa muguntar mutanen Shekem ta koma kansu. Bakin Yotam, ɗan Yerubba'al, kuma ya kama su.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan