Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Luka 7:3 - Littafi Mai Tsarki

3 Da jarumin ɗin ya ji labarin Yesu, sai ya aiki waɗansu shugabannin Yahudawa wurinsa, su roƙe shi ya zo ya warkar da bawa nasa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Jarumin sojan ya ji labarin Yesu, sai ya aiki waɗansu dattawan Yahudawa wajensa, yana roƙonsa yă zo yă warkar da bawansa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Luka 7:3
7 Iomraidhean Croise  

Yana shiga Kafarnahum ke nan, sai wani jarumi ya zo gunsa ya roƙe shi,


To, sai bawan wani jarumi, wanda Ubangijinsa yake jin daɗinsa, ya yi rashin lafiya, har ya kai ga bakin mutuwa.


Da suka isa wurin Yesu sai suka roƙe shi ƙwarai suka ce, “Ai, ya cancanci a yi masa haka,


Sai ga wani mutum mai suna Yayirus, wani shugaban majami'a, ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, ya roƙe shi ya je gidansa.


Sai ga wani daga cikin taron ya yi kira, ya ce, “Malam, ina roƙonka ka dubi ɗana da idon rahama, shi ne ke nan gare ni.


Da jin cewa Yesu ya fito ƙasar Yahudiya ya komo ƙasar Galili, sai ya tafi wurinsa, ya roƙe shi ya je ya warkar da ɗansa, don yana bakin mutuwa.


ina roƙonka saboda ɗana Unisimas, wanda na zama ubansa ina ɗaure.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan