Luka 7:2 - Littafi Mai Tsarki2 To, sai bawan wani jarumi, wanda Ubangijinsa yake jin daɗinsa, ya yi rashin lafiya, har ya kai ga bakin mutuwa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20202 A can, akwai wani bawan wani jarumin yana ciwo, yana kuma a bakin mutuwa. Maigidansa kuwa yana sonsa sosai. Faic an caibideil |