Luka 7:1 - Littafi Mai Tsarki1 Bayan da Yesu ya ƙare jawabinsa duka a gaban jama'a, ya shiga Kafarnahum. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20201 Bayan Yesu ya gama gaya wa mutanen dukan waɗannan abubuwa, sai ya shiga Kafarnahum. Faic an caibideil |