Luka 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai ya zaga duk lardin bakin Kogin Urdun, yana wa'azi, cewa mutane su tuba a yi musu baftisma, domin a gafarta musu zunubansu, Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20203 Ya zaga dukan ƙasar da take kewaye da Urdun, yana wa’azin baftismar tuba don gafarar zunubai. Faic an caibideil |