Ƙidaya 5:3 - Littafi Mai Tsarki3 Su fitar da mace ko namiji daga cikin zango, don kada su ƙazantar da zangonku inda nake zaune.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20203 Ka kori maza da mata ma; ka kai su bayan sansani domin kada su ƙazantar da sansani inda nake zama a cikinsu.” Faic an caibideil |