Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Ƙidaya 2:1 - Littafi Mai Tsarki

1 Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan umarnai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Ƙidaya 2:1
4 Iomraidhean Croise  

Sai Isra'ilawa suka aikata kowane abu da Ubangiji ya umarci Musa.


Sa'an nan Lawiyawa ɗauke da alfarwa ta sujada za su kasance a tsakanin ƙungiyoyi biyu na farko da biyun da suke daga ƙarshe. Kowace ƙungiya za ta yi tafiya kamar yadda aka dokace ta ta zauna a zango, wato kowacce ta yi tafiya a ƙarƙashin tutarta a matsayinta.


Duk sa'ad da Isra'ilawa suka yi zango, kowane mutum zai sauka a inda tutar ƙungiyar kabilarsa take. Zangon zai kasance a kewaye da alfarwa ta sujada.


Sai shugabannin Isra'ila, wato shugabannin gidajen kakanninsu, su ne shugabannin kabilansu, waɗanda suka shugabanci waɗannan da aka ƙidaya,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan