Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Ƙidaya 10:3 - Littafi Mai Tsarki

3 Lokacin da aka busa kakaki biyu ɗin gaba ɗaya, sai taron jama'a duka su tattaru a wurinka a ƙofar alfarwa ta sujada.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Sa’ad da aka busa su biyu, dukan jama’a za su taru a gabanka a ƙofar Tentin Sujada.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Ƙidaya 10:3
3 Iomraidhean Croise  

“Ku yi shela a cikin Yahuza, Ku ta da murya a Urushalima, ku ce, ‘Ku busa ƙaho a dukan ƙasar!’ Ku ta da murya da ƙarfi, ku ce, ‘Ku tattaru, mu shiga birane masu garu.’


Ku busa ƙaho, ku yi gangami, A cikin Sihiyona, tsattsarkan dutsen Allah! Duk mutanen ƙasar za su yi rawar jiki, Domin ranar Ubangiji tana zuwa, ta yi kusa.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan