Hosiya 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sai ya tafi ya auri Gomer, 'yar Diblayim. Ta yi ciki, ta haifi masa ɗa namiji. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20203 Saboda haka sai ya auri Gomer ’yar Dibilayim, ta kuwa yi ciki ta haifi ɗa namiji. Faic an caibideil |