Filemon 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Alheri da salama na Allah Ubanmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu su tabbata a gare ku. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20203 Alheri da salama daga Allah Ubanmu da kuma Ubangiji Yesu Kiristi, su kasance tare da ku. Faic an caibideil |