Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Filemon 1:2 - Littafi Mai Tsarki

2 da Aufiya 'yar'uwarmu, da Arkibus abokin famanmu, da kuma ikkilisiyar da take taruwa a gidanka.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 zuwa kuma ga Affiya ’yar’uwarmu, zuwa kuma ga Arkiffus abokin famarmu, da zuwa kuma ga ikkilisiyar da take taruwa a gidanka.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Filemon 1:2
7 Iomraidhean Croise  

Ga 'yar'uwarmu Fibi ina sada ku da ita, ita ma kuwa mai hidimar ikilisiya ce a Kankiriya.


Ku kuma gai da ikilisiyar da take taruwa a gidansu. Ku gai da ƙaunataccena Abainitas, wanda yake shi ne ya fara bin Almasihu a ƙasar Asiya.


Ikilisiyoyin ƙasar Asiya suna gaishe ku. Akila da Bilkisu, tare da ikkilisiyar da take taruwa a gidansu, suna gaishe ku da kyau da kyau saboda Ubangiji.


Amma na ga lalle ne in aiko muku da Abafaroditas ɗan'uwana, abokin aikina, abokin famana kuma, wanda kuka aiko ya yi mini ɗawainiya.


A gayar mini da 'yan'uwa na Lawudikiya, da kuma Nimfa da ikilisiyar da take taruwa a gidanta.


Ku kuma faɗa wa Arkibus ya mai da hankali ya cika hidimar da Ubangiji ya sa shi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan