Daniyel 8:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sa'ad da yake magana da ni, sai barci mai nauyi ya kwashe ni da nake kwance rubda ciki, amma sai ya taɓa ni, ya tashe ni tsaye. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202018 Yayinda yake magana da ni, barci mai nauyi ya kwashe ni, da nake kwance rubda ciki. Sai ya taɓa ni ya kuma tashe ni tsaye. Faic an caibideil |