Daniyel 8:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ya ƙasaita, har ya kai cikin rundunar sama. Ya jawo waɗansu taurari zuwa ƙasa, ya tattake su. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202010 Ya yi girma sai da ya kai rundunar sammai, ya kuma fid da waɗansu rundunar taurari zuwa ƙasa ya kuma tattake su. Faic an caibideil |