Daniyel 7:2 - Littafi Mai Tsarki2 Daniyel ya ce, “A wahayi da dare na ga iskar samaniya daga kusurwa huɗu tana gurɓata babbar teku. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20202 Daniyel ya ce, “A cikin wahayina da dare na duba, a gabana kuwa ga kusurwoyi huɗu na sama suna gurɓata babban teku. Faic an caibideil |