Daniyel 5:9 - Littafi Mai Tsarki9 Belshazzar sarki fa ya firgita ƙwarai, fuskarsa ta turɓune, fādawansa duk suka ruɗe. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20209 Saboda haka Sarki Belshazar ya firgita ƙwarai kuma fuskarsa ta ƙara ruɗewa. Hakimansa kuma suka rikice. Faic an caibideil |