Daniyel 5:22 - Littafi Mai Tsarki22 “Kai kuma Belshazzar, da kake ɗansa, ka san wannan duka, amma ba ka ƙasƙantar da kanka ba. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202022 “Amma kai ɗansa, Ya Belshazar, ba ka ƙasƙantar da kanka ba, ko da yake ka san wannan duka. Faic an caibideil |