Daniyel 5:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sarki Belshazzar ya yi wa dubban manyan mutanensa liyafa, ya kuwa sha ruwan inabi a gabansu. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20201 Sarki Belshazar ya yi babban biki domin dubban hakimansa ya kuma sha ruwan inabi tare da su. Faic an caibideil |