Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 4:20 - Littafi Mai Tsarki

20 Itacen nan da ka gani wanda ya yi girma, ya ƙasaita, ƙwanƙolinsa ya kai sama, har ana iya ganinsa daga ko'ina a duniya,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Itacen da ka gani; wanda ya yi girma da ƙarfe, da tsayinsa ya taɓa sararin sama, wanda ana ganinsa ko’ina a duniya,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 4:20
4 Iomraidhean Croise  

Al'ummai suka yi rawar jiki saboda amon faɗuwarsa, sa'ad da na jefar da shi cikin lahira tare da waɗanda suke gangarawa zuwa cikin kabari. Dukan itatuwan Aidan da itatuwa mafi kyau na Lebanon waɗanda suka ƙoshi da ruwa, sun ta'azantu a lahira.


Kana kama da Assuriya mai kama da itacen al'ul a Lebanon, Mai rassa masu kyau da inuwar kurmi, Mai tsayi ainun, kansa ya kai cikin gizagizai.


yana da ganyaye masu kyau da 'ya'ya jingim don kowa da kowa ya ci, namomin jeji suka sami inuwa a ƙarƙashinsa, tsuntsaye kuma suka zauna a rassansa,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan