Daniyel 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 A raba shi da hankali irin na mutane, A ba shi irin na dabba. Zai zauna a wannan hali har shekara bakwai. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202016 Bari a canja tunaninsa irin na mutane a ba shi tunani irin na dabbobi, har sau bakwai su wuce a kansa. Faic an caibideil |