Daniyel 4:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma a bar kututturen da saiwoyinsa a ƙasa Ɗaure da sarƙar baƙin ƙarfe da tagulla. A bar shi can cikin ɗanyar ciyawar saura, Ya jiƙe da raɓa, Ya yi ta cin ciyawa tare da namomin jeji. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202015 Amma a bar kututturen da kuma saiwoyinsa, a daure shi da ƙarfe da kuma tagulla, a bar shi a cikin ƙasa, a cikin ciyayin filaye. “ ‘Bari yă jiƙu da raɓar, bari yă zauna cikin dabbobi tare da tsire-tsiren duniya. Faic an caibideil |