Daniyel 3:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sarki Nebukadnezzar kuwa ya zabura ya miƙe tsaye, cike da mamaki. Ya ce wa manyan fādawansa, “Ashe, ba mutum uku ne muka jefa a wuta ba?” Su kuwa suka amsa wa sarki suka ce, “Ba shakka, haka yake, ranka ya daɗe.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202024 Sai Sarki Nebukadnezzar ya miƙe tsaye, cike da mamaki ya tambayi mashawartansa, “Shin ba mutum uku ba ne muka daure muka jefa cikin wutar?” Suka amsa, “Tabbatacce haka yake ya sarki.” Faic an caibideil |