Daniyel 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 Nebukadnezzar fa, ya husata ya umarta a kawo Shadrak, da Meshak, da Abed-nego. Sai aka kawo su gaban sarki. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202013 Cikin fushi da hasala, Nebukadnezzar ya aika a kira Shadrak, Meshak da Abednego. Aka kawo waɗannan mutane a gaban sarki, Faic an caibideil |