36 “Wannan shi ne mafarkin, yanzu kuma za mu faɗa wa sarki fassararsa.
36 “Wannan shi ne mafarkin, yanzu kuma za mu fassara ta wa sarki.
Yusufu ya ce masa, “Wannan ita ce fassararsa, rassan nan uku, kwana uku ne,
Yusufu ya amsa, “Wannan ita ce fassararsa, kwandunan uku, kwana uku ne,
“Ya sarki, ka ga wani babban mutum-mutum mai walƙiya, mai bantsoro, yana tsaye a gabanka.