Daniyel 2:33 - Littafi Mai Tsarki33 Da baƙin ƙarfe aka yi sharaɓansa, an yi ƙafafunsa da baƙin ƙarfe gauraye da yumɓu. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202033 An yi ƙafafun da ƙarfe, tafin ƙafafunta kuma an yi rabi da ƙarfe rabi kuma da yumɓu. Faic an caibideil |