Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 2:31 - Littafi Mai Tsarki

31 “Ya sarki, ka ga wani babban mutum-mutum mai walƙiya, mai bantsoro, yana tsaye a gabanka.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

31 “Ya sarki, ka ga wata babbar siffa, mai girma, siffa ce mai haske, abar bantsoro tana tsaye a gabanka.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 2:31
11 Iomraidhean Croise  

Ubangiji ya ce, “Zan kawo masifa a duniya. Zan hukunta dukan mugaye saboda zunubansu. Zan ƙasƙantar da kowane mai girmankai. Zan hukunta kowane mai izgili da mai mugunta.


Don haka zan tura baƙi a kanka, Waɗanda suka fi mugunta cikin sauran al'umma. Za su zare takubansu a kan kyakkyawar hikimarka, Za su ɓara darajarka.


“Wannan shi ne mafarkin, yanzu kuma za mu faɗa wa sarki fassararsa.


Ya sarki, kai ne sarkin sarakuna wanda Allah na Sama ya ba ka sarauta, da iko, da ƙarfi, da daraja.


Sarki Nebukadnezzar ya yi gunki na zinariya wanda tsayinsa kamu sittin ne, fāɗinsa kuma kamu shida. Ya kafa shi a filin Dura wanda yake a lardin Babila.


“A lokacin nan hankalina ya komo mini, sai aka mayar mini da masarautata mai daraja, da martabata, da girmana. 'Yan majalisata da fādawana suka nemo ni. Aka maido ni kan gadon sarautata da daraja fiye da ta dā.


Suna da bantsoro da firgitarwa. Adalcinsu da ikonsu sun danganta ga yadda suke so.


Har wa yau dai, sai Iblis ya kai shi kan wani dutse mai tsawo ƙwarai, ya nunnuna masa dukan mulkokin duniya da ɗaukakarsu.


Sai Iblis ya kai shi wani wuri a bisa, ya nunnuna masa dukkan mulkokin duniya a ƙyiftawar ido.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan