Daniyel 2:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ya faɗa musu su nemi jinƙai daga wurin Allah na Sama game da wannan matsala, domin kada Daniyel da abokansa su halaka tare da sauran masu hikima a Babila. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202018 Ya roƙe su su roƙi jinƙan Allah na sama domin wannan mafarki, saboda kada a kashe shi da abokansa tare da sauran masu hikima na Babilon. Faic an caibideil |