Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 2:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Sa'an nan Daniyel ya shiga wurin sarki, ya roƙe shi ya ba shi lokaci domin ya yi masa fassarar.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Da jin haka sai Daniyel ya tafi wurin sarki ya nemi ƙarin lokaci, domin yă bayyana wa sarki mafarkin da kuma fassararsa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 2:16
5 Iomraidhean Croise  

Mutum mai hikima yakan yi ƙoƙari ya faranta zuciyar sarki. Idan kuwa sarki ya hasala mai yiwuwa ne a kashe wani.


Daniyel ya ce wa Ariyok shugaban dogaran sarki, “Me ya sa ake gaggauta dokar sarki haka?” Sai Ariyok ya bayyana wa Daniyel yadda al'amarin yake.


Sai Daniyel ya tafi gidansa, ya sanar wa abokansa, wato su Hananiya, da Mishayel, da Azariya da al'amarin.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan