Daniyel 2:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai doka ta fita cewa a karkashe masu hikima. Aka nemi Daniyel da abokansa don a kashe su. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202013 Sai aka ba da dokar da za a kashe masu hikima, sa’an nan aka aika mutane su je su nemo Daniyel da abokansa domin a kashe su. Faic an caibideil |