Daniyel 11:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sa'ad da suka fāɗi ba za su sami wani taimakon kirki ba, mutane da yawa za su haɗa kai da su, amma da munafunci. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202034 Sa’ad da suka fāɗi, za su sami ɗan taimako, mutane da yawa za su haɗa kai da su, amma da munafunci. Faic an caibideil |