Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 11:19 - Littafi Mai Tsarki

19 Sa'an nan zai juya, ya nufi kagarar ƙasarsa, amma zai yi tuntuɓe, ya fāɗi, ba za a ƙara ganinsa ba.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Bayan wannan, zai juya ga kagarar ƙasarsa, amma zai yi tuntuɓe yă fāɗi, ba kuwa za a ƙara ganinsa ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 11:19
9 Iomraidhean Croise  

Zai ɓace kamar mafarki, kamar wahayi da dad dare, Ba kuwa za a ƙara ganinsa ba.


Yakan ragargaza ƙarfafa ba tare da wani bincike ba, Ya sa waɗansu a madadinsu.


Sa'ad da mugaye suka tasar mini, Suna ƙoƙari su kashe ni, Za su yi tuntuɓe su fāɗi.


Na ga wani mugu, azzalumi, Ya fi kowa tsayi, Kamar itacen al'ul na Lebanon,


Amma bayan ƙanƙanen lokaci, Da na zaga, ban gan shi ba, Na neme shi, amma ban same shi ba.


Duniya kanta za ta yi tangaɗi kamar mashayi, ta yi ta yin lau kamar rumfa a lokacin hadiri. Nauyin zunuban duniya ya rinjaye ta har ƙasa, za ta fāɗi, ba za ta ƙara tashi ba.


Masu saurin gudu ba za su tsere ba, Haka nan kuma jarumi, A arewa a gefen Kogin Yufiretis, Sun yi tuntuɓe, sun fādi.


Zan sa ki yi mummunan ƙarshe, ba za ki ƙara kasancewa ba. Za a neme ki, amma ba za a same ki ba, ni Ubangiji Allah na faɗa!”


Ba za a daɗe ba, wani daga cikin danginta zai tasar wa sojojin sarkin arewa da yaƙi, ya shiga kagararsu, ya ci su da yaƙi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan