Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 11:1 - Littafi Mai Tsarki

1 “A shekara ta fari ta sarautar Dariyus Bamediye, na tashi na tabbatar da shi, na kuma ƙarfafa shi.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 A shekara ta fari ta Dariyus mutumin Mede, na ɗauki matsayina domin in goyi baya in kuma kāre shi.)

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 11:1
6 Iomraidhean Croise  

Ku yabi Ubangiji, ku ƙarfafa, ku manyan mala'iku, Ku da kuke biyayya da umarnansa, Kuna kasa kunne ga maganarsa!


Mai kamannin mutum ɗin nan kuma ya sake taɓa ni, ya kuma ƙarfafa ni.


Dariyus kuwa Bamediye ya karɓi mulkin, yana da shekara sittin da biyu.


Dariyus ya ga ya yi kyau ya naɗa muƙaddas guda ɗari da ashirin a dukan mulkinsa.


A shekara ta fari ta sarautar Dariyus ɗan Ahazurus Bamediye wanda ya ci sarautar Kaldiyawa,


suna ƙarfafa masu bi, suna yi musu gargaɗi su tsaya ga bangaskiya, suna cewa, sai da shan wuya mai yawa za mu shiga Mulkin Allah.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan