Daniyel 10:9 - Littafi Mai Tsarki9 Sa'an nan na ji muryarsa, da jin muryarsa, sai na faɗi rubda ciki, barci mai nauyi ya kwashe ni. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20209 Sai na ji yana magana, da ina sauraronsa, sai na shiga barci mai nauyi, na kuwa fāɗi rubda ciki. Faic an caibideil |