Daniyel 10:4 - Littafi Mai Tsarki4 A rana ta ashirin da huɗu ga watan fari, ina tsaye a gāɓar babban kogin Taigiris. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20204 A rana ta ashirin da huɗu ga watan farko, a sa’ad da nake tsaye a bakin babban kogi, Tigris, Faic an caibideil |