Daniyel 10:14 - Littafi Mai Tsarki14 Na zo ne don in ganar da kai a kan abin da zai faru da mutanenka nan gaba, gama wahayin yana a kan kwanaki na nan gaba ne.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202014 Yanzu na zo domin in bayyana maka abin da zai faru da mutanenka nan gaba, gama wahayin ya shafi lokacin da bai riga ya zo ba ne.” Faic an caibideil |