Daniyel 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Don haka baran ya janye shirin ba su abinci da ruwan inabi irin na sarki, ya ci gaba da ba su kayan lambu. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202016 Sai mai gadinsu ya janye abinci da ruwan inabi irin na sarki, ya ci gaba da ba su kayan lambu. Faic an caibideil |