Daniyel 1:15 - Littafi Mai Tsarki15 A ƙarshen kwana goma ɗin, sai aka ga fuskokinsu suna sheƙi, sun kuma yi ƙiba fiye da samarin da suke cin abinci irin na sarki. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202015 A ƙarshen kwana goma sai aka ga fuskokinsu suna sheƙi, sun kuma yi ƙiba fiye da samarin da suke cin abinci irin na sarki. Faic an caibideil |