Daniyel 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 “Ka jarraba barorinku har kwana goma. A riƙa ba mu kayan lambu mu ci, a kuma riƙa ba mu baƙin ruwa mu sha. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202012 “Ina roƙonka ka gwada bayinka kwana goma. Kada ka ba mu kome sai kayan lambu mu ci da kuma baƙin ruwa mu sha. Faic an caibideil |