M.Sh 9:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Ubangiji ya yi fushi sosai da Haruna, har ya yi niyya yă hallaka shi, amma a wannan lokaci, na yi addu’a saboda Haruna shi ma. See the chapterLittafi Mai Tsarki20 Ubangiji kuma ya husata da Haruna, har ya so ya kashe shi, amma na yi roƙo dominsa a lokacin. See the chapter |