Online Bible

- Advertisements -




M.Sh 9:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Bar ni kawai, in hallaka su, in kuma shafe sunansu daga ƙarƙashin sama. Zan kuwa yi maka wata al’umma mafi ƙarfi da kuma masu yawa fiye da su.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

14 Bari in hallaka su, in shafe sunansu daga duniya, sa'an nan in maishe ka wata al'umma wadda ta fi su iko da kuma yawa.’

See the chapter Copy




M.Sh 9:14

Follow us:

Advertisements


Advertisements