Online Bible

- Advertisements -




M.Sh 5:29 - Sabon Rai Don Kowa 2020

29 Kash, da a ce zukatansu za su zama masu tsorona, su kuma kiyaye dukan dokokina kullum mana, saboda kome yă zama da lafiya gare su, da kuma ’ya’yansu har abada!

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

29 Da ma kullum suna da irin wannan zuciya ta tsorona, da za su kiyaye dukan umarnaina, zai zama fa'ida gare su da 'ya'yansu har abada.

See the chapter Copy




M.Sh 5:29

Follow us:

Advertisements


Advertisements