M.Sh 5:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Amma nakan nuna ƙauna ga dubban tsararraki na waɗanda suke ƙaunata, suke kuma kiyaye dokokina. See the chapterLittafi Mai Tsarki10 Amma nakan nuna ƙauna ga dubbai waɗanda suke ƙaunata, suna kiyaye umarnaina. See the chapter |